Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta sallami wani jigo a kungiyar siyasa ta Kwankwasiyya kuma tsohon kwamishinan ruwa Dakta Yunusa Adamu Dan-Gwani a daren jiya...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce karya lagon kungiyar Boko Haram ne ya sanya aka samu nasarar kubutar da yan matan chibouk 106 da kuma na...
Tsohon shugaban mulkin Sojin kasar nan Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya danganta shekaru 19 na tsayayyen mulkin Dimokradiyya a matsayin wanda rikicin addini da kabilanci ya...
Masanin nan kan harkokin kimiyyar Siyasa kuma Malami a Jami’ar Bayero da ke nan Kano Dokta Sa’idu Ahmad Dukawa, ya bayyana cewar an samu ci gaba...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC, ta ce tun bayan dawowar tsarin mulkin dimukuradiya a alif dari tara da casa’in da tara zuwa yanzu talakan kasar nan...