Kungiyar tsoffin ‘yan jam’iyyar PDP da suka koma APC, ta musanta mikawa gwamnati bukatar dakatar da shari’ar da ake yi wa shugaban majalisar dattijan kasar Sanata...
Gwamnonin kudu maso kudancin kasar nan sun bukaci gwamnatin tarayya da ta biya su kaso 13 cikin 100 na kudaden da ta ware domin sayo makamai....