Gwamnatin jihar Plateau ta tabbatar da mutuwar mutane uku sakamakon kamuwa da cutar amai da gudawa cikin mutum 90 da aka yi zargin suna dauke da...
Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa NAHCON ta kara wa’adin yin rajista da kuma biyan kudin aikin hajjin bana. Daraktan tsare-tsare da bincike na hukumar...
Gwamnatin tarayya ta ce cikin shekaru uku da suka gabata ta kashe dala biliyan tara wajen gudanar da ayyukan raya kasa. Ministan yada labarai da...