Kungiyar dalibai ta kasa (NANS) ta bukaci masu hannu da shuni da su rungumi dabi’ar gina makarantun masu bukata ta musamman a fadin kasarnan don saukaka...
Hukumar kula da harkokin Lantarki ta kasa NERC ta ce za ta sake nazartar tsarin yadda masu amfani da wutar ke biyan kudin wutar a fadin...
Babbar Kotun tarayya da ke Abuja ta ki amincewa da bukatar da wata kungiya ta yi na bayyanawa ‘yan-kasa adadin kudaden da aka kashewa shugaban kasa...
Gwamnatin tarayya ta bukaci da a dakatar da dokar nan da ta haramta yin kiwo barkatai da wasu jihohin kasar nan suka kafa. Ministan tsaro...
Majalisar dinkin duniya ta ce; mutane miliyan daya da dubu dari shida ne suke mutuwa duk shekara a dalilin cutar tarin fuka. Ta kuma ce...