Hukumar aikin hajji ta kasa NAHCON ta ce ta fitar da wasu lambobin da za a dinga tuntubar ta, ga dukkanin wani da ke da korafi...
Rundunar sojin saman kasar nan ta aike da karin jirage biyu ga rundunar ta da ke aikin wanzar da zaman lafiya a jihar Zamfara karkashin shirin...
Majalisar zartarwar gwamnatin tarayya ta amince da fitar da naira biliyan 185 da miliyan 272 domin ayyuakan gyara da kuma gina sabbin hanyoyi goma sha hudu...