Labarai6 years ago
sarkin gombe ya bukaci shugaban Kwalejin horas da malamai ta jihar ya kula da walwalar ma’aikatan Kwalejin
Mai martaba Sarkin Gombe Dr. Abubakar Shehu Abubakar na Uku, ya yi kira ga sabon shugaban Kwalejin horas da malamai ta jihar Gombe Dakta Ali Adamu...