Hukumar JAMB da ke shirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandare ta kasa, ta ce; kasa da kaso ashirin da biyar cikin dari na dalibai...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga al’ummar jihar Filato da su zauna da juna lafiya. Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne lokacin da...