A ranar 4 ga watan Yulin shekarar 1970 ne gwamnatin Jihar gabashin kasar nan ta wancan loaci ta sanar da karbe ikon jan ragamar Makarantun shiyyar...
Gwamnan Jihar Filato Simon Lalong ya ce mutanen da aka kama kan zargin hannu cikin rikicin da ya wakana a Jihar kwanan nan da ya yi...
Gwamnatin Jihar Kano ta jaddada kudurinta na kammala ayyukan da ta faro a sassa daban-daban na fadin Jihar nan. Kwamishinan ayyuka Sufuri da Gidaje na Jihar...
Wani Kwale-kwale da ya kife a cikin ruwa a karamar hukumar Kankara ta Jihar Katsina ya yi sanadiyyar mutuwar wasu ‘yan-mata hudu. ‘Yan-matan da hatsarin ya...
Kamfanin rarraba wutar lantarki na shiyyar Enugu ya yanke wutar gidan gwamnatin Jihar Imo tare da Sakatariyar Jihar saboda bashin naira miliyan dari biyu da yake...
Majalisun dokokin kasar nan sun ce akwai bukatar sake nazartar kundin tsarin mulkin kasar nan ta yadda zai bada damar samar da ‘yan sandan jihohi, wanda...