Rundunar sojin saman kasar nan ta ce ta sake sauyawa wasu daga cikin manyan jami’anta wurare aiki daban-daban a fadin kasar nan domin tabbatar da daidaito...
Hukumar kula da jami’oi ta kasa NUC, ta ce; kaso daya cikin dari na adadin al’ummar kasar nan ne kawai suka iya samun gurbi a jami’oin...
Hukumar WAEC da ke shirya jarrabawar kammala karatun sakandire ta yammacin Afurka, ta saki sakamakon jarrabawar bana na watan Mayu da Yuni. Da yake sanar da...
Majalisar wakilai ta ce zata binciki kudaden da aka warewa hukumar kashe gobara ta kasa a kasafin kudin shekarar 2011 na naira biliyan biyu da miliyan...
Babban bankin kasa CBN ya ja hankalin masu safarar kayayyaki daga kasar china zuwa nan gida Najeriya dasu dinga amfani da kudin kasar ta china wato...
Hukumar aikin hajji ta kasa NAHCON ta bukaci dukkanin maniyyata aikin hajjin bana wadanda suka biya cikakkun kudaden da su duba shafukan hukumar jin dadin alhazai...