Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci al’ummar Najeriya kara hakuri dangane da matsalolin tsaro da ake fuskanta a sassa daban-daban na kasar nan, Kasancewar gwamnatin sa...
Gwamnatin jihar Adamawa ta ce za ta kara yawan jami’an tsaro a wuraren da ake fama da matsalolin tsaro a fadin jihar domin kare rayukan al’umma....