Mai shari’a Ben Iheka na babbar kotun jihar Imo ya dakatar kwamitin da babban jojin jihar Paschal Nnadi ya kafa da kuma shugaban majalisar dokokin jihar...
Hukumar EFCC ta yi holin wasu manyan jami’an hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta INEC na jihar Ogun a gaban babbar kotun jihar Legas saboda...