Babban bankin kasa CBN ya sanya wa’adin shekaru biyar ga dukkanin bankunan kasar nan kafin su lalata dukkanin wani cakin kudi da abokan huldar su suka...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da shugabanin jam’iyyar APC da kuma wasu gwamnonin jam’iyyar a dai-dai lokacin da mambobin ke kakar ficewa daga cikinta. Dukkanin...