Siyasa6 years ago
Jam’iyyar APC ta karyata rade-radin fitar da jadawalin gudanar da zaben cikin gida zaben 2019
Jam’iyyar APC ta karyata rade-radin da ke yawo cewa ta fitar da jadawalin gudanar da zaben cikin gida na babban zaben shekarar badi. A baya-bayan nan...