Hukumar kula da kafafen yada labarai ta Najeriya NBC ta ce, zata rufe gidajen rediyo da talabijin da hukumar ke bin su bashin kudaden sabunta lasisi....
Mataimakiyar babban sakataren majalisar dinkin duniya Amina Mohammed ta danganta ayyukan ‘yan tada kayar baya a yakin Arewa maso gabas, kan kafewar da tafkin Chadi ya...