Fadar shugaban kasa ta musanta zargin cin hanci da ake yiwa shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Abba Kyari, tana mai zargin cewa, fusatattun ‘yan siyasa ne...
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa ta samu nasarar kashe mayakan Boko haram guda goma sha hudu wadanda suka sace wata motar bus dauke da fasinjoji...