Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da sauyawa wasu manyan sakatarori hudu wuraren aiki, inda aka mayar da su ma’aikatun gwamnatin tarayya daban-daban. Shugabar ma’aikatan gwamnatin...
Hukumar kiyaye aukuwar haddura ta kasa FRSC ta fara aikin tantance kimanin mutane dubu 15 a mukamai daban-daban a ci-gaba da aikin tantance wadanda za ta...
Majalisar masarautar Kano ta mayar da dagatan nan guda biyar da ke karamar hukumar Kunchi bayan da aka dakatar da su a baya-bayan nan sakamakon wasu...
Cibiyar tattara bayanai a kasashen Afrika da gabatar da rahoto AFRI CIRD ta bukaci mahukunta su tashi tsaye wajen magance dabi’ar sayen kuri’u da wasu daga...