Ofishin Uwargidan shugaban kasa Aisha Buhari ya fitar da wata sanarwa da yayi karin haske kan kamawa tare da tsare babban dogaron mai dakin shugaban kasa...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanar da bijiro da wani sabon tsari da zai baiwa masu bukata ta musamman da sauran al’umma...