An yi jana’izar matukin jirgin yakin rundunar sojojin sama na kasar nan Bello Muhammed Baba-Ari wanda ya rasa ransa sakamakon taho mu gama da wasu jirage...
Ministar harkokin mata Sanata Aisha Jummai Alhassan ta yi murabus daga mukamin ta, sannan ta fice daga jam’iyyar APC. Ta ce ta yi murabus ne tare...