Labarai6 years ago
Kungiyar SERAP ta bukaci shugaba Buhari ya umarci ministan shari’a ya dauki matakin gaggawa kan shari’ar badakalar cin hancin wadanda suka sauka daga mulki
Kungiyar da ke rajin tabbatar da adalci a cikin ayyukan gwamnati da yan majalisu SERAP ta bukaci shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ya umarci ministan shari’a...