Rundunar hadakar jami’an ‘yan sanda dake karkashin ofishin Babban Sufeton ‘yan sandan ta cafke wasu kwamandoji hudu na ‘yan bindiga a jihar Zamfara. Kwamandojin da suka...
Rundunar sojin Najeriya ta yi holin wasu mutane 13 da ta ke zargin suna da hannu wajen bacewar Janar Idris Alkali, wanda ya bata a watan Satumbar...