Shugaban kasa Muhammadu Buharin ya yi ganawar sirri da jagoran jam’iyyar APC Asiwaju Bola Tinubu a jiya Laraba a fadar sa da ke Abuja. Jagoran jam’iyyar...
Rundunar sojin kasar nan ta ce yayin jana’izar manjo janar Idris Alkali mai ritaya za ta gudanar da faretin ban girma da ta sabayi ga manyan...
Najeriya ta sauko matsayi na 146 daga matsayin da ta ke na 145 a shekarar da ta wuce, a jerin kasashen duniya da aka fi saukin...
Majalisar dokokin jihar Kano ta tabbatar da aikawa da wasikar gayyata ga gwamna Abdullahi Umar Ganduje da ya gurfana gaban kwamitin binciken wasu faifan video da...