Mai martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II ya bukaci masu rike da sarautun gargajiya da su yi aiki kafada-da-kafada da hukumar bada ilimin manya da...
Kamafanin main a kasa NNPC ya baiwa masu ababen hawa tabbacin cewa yana da isasshen Man fetur da dangoginsa da za su isa ga jama’a, duk...