Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya jaddada kudirin bukatar da ke akwai wajen kawo karshen yunwa da talauci, tare da lalubo hanyoyin da za’a bi wajen...
Kungiyar shirya muhawara kan siyasa ta kasa ta ware ranar 19 ga watan Janairun shekarar 2019 a matsayin ranar da ‘yan takarar shugabancin kasar nan da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Taraba tace mutane talatin da biyar ta cafke da ake zargin su da hannu wajen kitsa rikicin da ya kunno kai jihar...