Kamfanin mai na kasa (NNPC), ya ce ba ya da wani shiri na gudanar da ritaya ga ma’aikatan sa. Hakan na kunshe ne cikin wata...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya bayan halartar wani taron majalisar dinkin duniya kan dumamar yanayi mai taken: ‘’’COP24’’ a birnin Kotowice da ke...
Sufeto janar na ‘yan sandan kasar nan Ibrahim Idris, ya ki amincewa da wata sikirar kudirin gyarar dokar rundunar ‘yan sandan kasar nan da majalisar dattawa...
A yau Alhamis ne babbar kotun jihar Kano ta yanke hukuncin cewa majalisar dokokin jihar Kano ba ta da iko, ko hurumin gayyata ko kuma bincikar...