Kungiyar manayan dillalan man fetur ta Najeriya DAPPMA ta janyi umarnin da ta bayar na rufe dukkanin depo-depo da ake dakon mai a fadin kasar nan...
Wakilan wasu kasashen duniya 70 sun amince su yi aiki tare don magance matsalar kwararar baki a kasashe da dama, matakin da ke nuna goyan bayan...