Majalisar wakilai ta yi barazanar kin bayyana a taron gabatar da kasafin shekarar 2019, har sai ministan kasafi da tsare-tsare Udoma Udo Udoma ya aike mata...
Kungiyar Hand in Hand Buhari Orgnization ta bukaci daukacin kungiyoyin da ke goyon bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari su himmatu wajen yada irin ayyukan Alherin da...