Tsohon shugaban kasar nan a jamhuriya ta biyu Alhaji Shehu Shagari ya rasu da yammacin nan a babban asibitin kasa da ke birnin tarayya Abuja. Daya...
Jam’iyya mai mulki ta APC ta sanya fitattun ‘yan kasuwar nan Alhaji Aliko Dangote da kuma Femi Otedola cikin mambobin kwamitin bayar da shawarwari nay akin...
Gwamnatin Jihar kano ta ce, ya zuwa yanzu sama da ma’aikatan gwamnati dubu 3 ne su ka yi rijista da hukumar taimakekeniyar lafiya ta jihar. Hakan...