Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce, tashin hankalin da aka shiga a kasar Libya na daya daga cikin dalilan da suka sa ake samun tashin hankali...
A jiya Juma’a rundunar sojojin Najeriya ta tabbatar da kashe mayakan kungiyar Boko Haram su 6 a yayin wani simame da rundunar ta kai, da nufin...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci jama’ar jihar da su rika kula da yadda su ke mu’amala da wuta a wannan lokaci na hunturu don kaucewa hadarin...