Kungiyar manyan malaman jami’o’I ta kasa ASUU ta dai-daita da gwamnantin tarayya a jiya litinin don ganin an kawo karshen yajin aikin da aka kwashe tsahon...
Jam’iyyar PDP ta dakatar da mataimakin shugaban jam’iyyar na kasa shiyyar Arewa Sanata. sakamakon zargin wasa da aiki, da kuma cin dunduniyar jam’iyyar. Sakataren yada labaran...
Tsohon shugaban kotun daukaka kara Galadiman katsina kuma hakimin Karamar Hukumar Malumfashi Mai Shari’a Mamman Nasir ya tsallake rijiya da baya a jiya litinin daga hannun...
Gwamnatin jihar Kano ta yi Allah.. wadai da arangamar da aka samu tsakanin mafarautan kauyen Ganduje da ke karamar hukumar Dawakin Tofa wanda ya yi sanadiyyar...