Gwamnantin jihar Kano ta ce umarnin da wata babban kotun birnin tarayya Abuja ta bayar na bukatar hukumar EFCC ta gaggauta bincika maid akin gwamnan jihar...
Rahotanni na nuni da cewa an samu yamutsi sanadiyyar sanya Hijabi a jami’ar Fasaha Ladoke Akintola dake jihar Oyo. An dai umarci kimanin dalibai 50 da...
Hukumar zabe ta kasa (INEC), ta ce ta gano wasu sabbin hanyoyi da wasu baragurbin ‘yan siyasa su ke son amfani da shi wajen sayan kuri’un...
Kungiyar Bokon Haram ta kai hari sansanin sojan kasar nan dake birnin Maiduguri, yayin da suka cina wuta a wasu daga daga cikin gidajen ‘yan gudun...