Mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo yayi kira ga ‘yan Najeriya da su guji sake zaben masu sace dukiyar kasa mai makon hakan su zabi masu...
Gwamnatin jihar Jigawa da hukumar kula da ‘yan fansho ta jihar sun biya fiye da Naira biliyan 5 hakokin ‘yan fansho na shekara guda. Babban sakatare...
Babban hafsan tsaron kasar nan Laftananl Kanal Tukur Burtai ya ce jajircewa a fagen daga da sadaukar da kai da sojojin kasar na ke yi na...
Hukumar dake kula da al’amuran ‘yan sanda ta kasa, ta ce zata bibiyi hallayyar da jami’an ‘yan sanda za su gudanar a yayin babban zaben wannan...
Cibiyar dake dakile cututtuka ta kasa NCDC ta ce, ta shirya karbar bakuncin taron yaki da zazzabin Lassa ta kasa da kasa karo na farko a...