Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta fara daukar ma’aikatan wucin gadi gabanin fara babban zabe da za’a yi ranar 16 ga watan Fabareru....
Gwamnatin tarayya ta ranci fiye da Naira biliyan 6 daga cikin asusun ‘yan fansho da ya kai fiye da Naira biliyan 8. Mai rikon mikamin babban...
Kungiyoyin ma’aikata da dama sun bukaci majalisun dokokin tarayya da su yi watsi da kudirin dokar mafi karancin albashi na naira dubu ashirin da bakwai da...
Hukumar kula da fansho ta kasa (PENCOM), ta ce jihohi goma sha biyu ne kacal cikin jihohin da suka gabatar da dokar fansho suke ba da...
‘Yar takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar ACPN Obiageli Ezekwesili ta janye daga tsayawa takarar shugaban kasa, a yayin zaben da za a yi a ranar goma...