Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da Sakandire ta kasa (JAMB) ta ce dalibai dubu dari takwas da sittin da tara da dari bakwai da tara...
Kasar nan ta motsa gaba daga mataki na dari da arba’in da takwas zuwa na dari da arba’in da hudu a rahoton da kungiya mai rajin...
Kungiyar lauyoyi reshen jihar Kano NBA ta nesanta kanta daga rufe kotunan na kwanaki biyu da za’a fara daga yau Talata, don yin biyayya ga umarnin...
Kungiyar malaman jami’o’I ta kasa na tantama kan sahihancin jarabawoyin da kuma yaye dalibai da jami’ar Obafemi Awolawo ta yi a yayin da kungiyar ke tsaka...