Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce za a iya ragewa wadanda ke daukar albashin sama da naira dubu talatin kudin su na albashi, domin dai-daita al’amarin...
Majalisar zartaswa ta kasa ta amince da a fitar da naira biliyan biyu da miliyan dari shida don fara aikin titin Sharada zuwa Madobi da ke...
Majalisar dinkin duniya ta nuna damuwarta game da sake farfadowar mayakan Boko-Haram a yankin arewa maso gabashin kasar nan. A cewar majalisar tun bayan da kungiyar...
Babban jojin kasar na mai shari’a walter Onnoghen ya rantsar da mai shari’a Uwani Musa Abba Aji a matsayin shugabar kotun kolin kasar nan bayan da...
Fadar shugaban kasa ta yi kira ga kwamitin samar da zaman lafiya na kasa da ta dauki mataki kan jam’iyyar PDP tare da dan takarar shugaban...
Farfesa Wole Soyinka ya bayyana cewa yada kalaman kire da na bata suna a Yanzu haka ya zama babbar barazana ga bil’adama kuma hakan ma ka...
Kasar Saudi Arabiya ta tsayar da ranar 3 ga watan Maris din shekarar da muke ciki a matsayin ranar da zata rufe karbar takardar bukatar yawan...
A jiya Talata ne Yan fashi suka kaiwa shugaban kungiyar yan kwadago ta kasa reshen jihar Benue Godwin Anya hari a dai-dai lokacin da kungiyar ke...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya kaddamar da shirin asusun tallafin kula da harkokin lafiya wato Basic Health Care Provision Fund, wanda aka sanya shi cikin kunshin...
A jiya Talata ne Yan fashi suka kaiwa shugaban kungiyar yan kwadago ta kasa reshen jihar Benue Godwin Anya hari a dai-dai lokacin da kungiyar ke...