Mai rikon mukamin Sifeto janar na ‘yan sandan Najeriya Muhammed Adamu, ya bada umarnin rarraba ‘yan sanda a ofisoshin hukumar zaben mai zaman kanta ta kasa...
Kwamitin wanzar da zaman lafiya tsakanin ‘yan takarar Najeriya, ya ce ana saran tsohon Shugaban kasar Amurka Bill Clinton zai halarci taron sanya hannu kan yarjejeniyar...