Gwamnatin Kano ta ce ta kashe Naira miliyan 128 wajen gyarawa tare da fadada cibiyar sauya hali dake yankin karamar hukumar Kiru a nan Kano. Gwamnan...
Karamin Ministan albarkatun mai Dr, Emmanuel Kachikwu ya bayyana cewar gwamnatin tarayya na farfadowa daga asarar da ta yi na fiye da Naira tiriliyan 1 da...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne, sun kashe ma’ajin kungiyar direbobin hanya ta kasa reshen Jibowu-Yaba Alowonle Asekun wata makaranta dake Ikorodu dake jihar Lagos....
Dan majalisar a jamhuriya ta daya kuma mamba a kungiyar dattawan Arewa Dr, Junaid Muhammed ya ce kungiyar ba ta amince da goyawa dan takarar jam’iyyar...
Kungiyar Janbulo Youth Forum ta yi kira ga matasa da su dai na yadda ‘yan siyasa na amfani dasu wajen ta da hankular jama’a domin biyan...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta kama tare da tsare tsohon sakataren gwamnatin tarayya Babachir David Lawal game da zargin badakalar cin...