Kasar Mali ta lashe kofin Afurka ta matasa ‘yan kasa da shekara 20 bayan da ta samu galaba Akan kasar Senegal da ci uku da biyu...
Biyo bayan tirjiyar da manyan jam’iyyun kasar nan biyu suka yi na APC da PDP kan cewar ya zama wajibi a basu dama su ci ga...
Hukumar da ke kula da sararin samaniyar kasar nan NAMA ta zargi hukumar zabe ta kasa INEC da fakewa da matsalar yanayi wajen dage zabe, inda...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandire ta kasa (JAMB), ta ce daga fara yin rijistar jarrabawar zuwa yanzu fiye da dalibai miliyan daya...
Fadar shugaban kasa ta musanta rahotannin da ke yawo a kafafen sadamunta da ke cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari zai sauke shugaban hukumar zabe ta kasa...
Kwamitin gudanarwar jam’iyyar APC na kasa zai gudanar da taron gaggawa yau a Abuja domin tattauna batutuwa da ke alaka da sauya lokacin gudanar da zabe...