Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi Allah wadai da hare-haren baya-bayan nan da aka kai jihar Sokoto da kuma rikicin kabilanci da ya barke a jihar Kaduna....
Rundunar ‘yan sadan Najeriya ta ce aka kama mutane 120 a wasu daga cikin jihohin kasar 36, sakamakon zargin su da aikata laifukan zabe, yayin gudanar...