Wasu ‘yan bindiga sun kai hari kauyen Kawaya dake karamar Hukumar Anka a jihar Zamfara, inda suka kashe fiye da mutane 13. Rahotanni sun bayyana cewa...
Kungiyar dattawan Arewa ta ACF ta bukaci dan takaran shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP Atiku Abubakar da ya amince da sakamakon zaben shugaban kasa da aka...
Burtaniya ta ce ta gamsu da sakamakon zabukan shugaban kasa dana ‘yan majalisun dokokin tarayya da aka gudanar a kasar nan a ranar Asabar da ta...
Jagoran jam’iyyar APC na kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ce, al’ummar kasar nan sun yi farar dabara wajen baiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari daman zarcewa...
Gwamnatin tarayya da jihohi da kananan hukumomi sun raba naira biliyan dari shida da goma da miliyan dari hudu a matsayin kasonsu na arzikin kasa a...