Rundunar ‘yan sandan Najeriya nan ta ce, ta shirya tsaf domin bada tsaro a jihohin Kano da Katsina da kuma Jigawa a yayin zabukan gwamnoni da...
Kungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty International ta zargi hukumomin Najeriya da rashin kyautatawa dubban matan da suka tsere daga yankunan da rikicin Boko Haram...
Rundunar sojin kasar nan ta ce ta nada wasu daga cikin manyan hafsoshi wadanda za su rika kula da wasu sassan kasar nan daga shalkawatar tsaro...