Hukumar zabe mai zaman kata ta kasa INEC a halin yanzu na baiwa ‘yan takarar da suka ci nasara a babban zaben shugaban kasa da aka...
Gwamnatin tarayya zata baiwa manoman Audiga fiye da dubu dari 100 tallafin bunkasa harkokin noman su karkashin shirin babban bankin nageriya a wannan shekarar ta 2019....
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kogi ta kama mutum 52 da ta zarge sun haddasa tashin-hankali a ranar 9 ga watan da muke ciki na Maris wanda...
Shugaban kasa Muhamamdu Buhari ya ce ya girigiza matuka da jin labarin mutuwar mutane 18 ciki har da dalibai, sanadiyar rushewar ginin mai hawa3 dake yakin...
Kimanin mutane 18 ne suka rasa rayukansu a yayin da wani gini mai hawa hudu ya rufto a yankin Island da ke jihar Ikko inda kimanin...