Hajiya Habiba Abdulsalam wacce ‘ya ce ga mataimakin shugaban kungiyar Editoci ta kasa Malam Suleman Uba-Gaya wacce aka sace a kwanakin baya anan Kano, ta shaki...
Dagacin Duhu na jihar Adamwa Mohammed Sanusi ya ce mayakan kungiyar Boko Haram sun kai hari kauyukan da ke kan iyakokin jihohin Adamawa da Borno da...
Gwamnatin tarayya ta ce nan ba da dadewa ba za ta dawo kan batun kafa kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na kasa wato Nigeria Air. Karamin...
Gwamnan jihar Bauchi mai barin gado Muhammad Abdullahi Abubakar ya amince da shan kaye tare da ta ya sabon zababben gwamnan jihar ta Bauchi Sanata Bala...
Hukumar kula da harkokin samar da wutar lantarki ta kasa (NERC), ta ce samar da meter wutar lantarki ga masu amfani da wuta, lamari ne da...