A yayin da aka fara gudanar da zaben cike gurbi a jihar Adamawa a yau, matainakin babban sifeton yan sandan kasar nan daga shiyya ta uku...
Kamfanin mai na kasa NNPC ya rufe karbar rajistar masu neman aiki a hukumar a jiya Laraba tare da fara tantance wadanda suka fi cancanta. Hakan...
‘Yan majalisar dattawa da ke goyon bayan shugaban masu rinjaye na majalisar Sanata Ahmed Lawan sun musanta cewa, Sanata Ahmed Lawan idan ya samu nasarar...
‘Yan bindiga sun sace tare da yin garkuwa da mai dakin shugaban kungiyar ‘yan jaridu ta kasa reshen jihar Nassarawa Suleiman Abubakar, Yahanasu Abubakar. Suleiman...