Yan najeriya biyu ne da suka yi nasara a gasar karatun alkur’ani mai girma a bana za su wakilci kasar nan a gasar karatun alkur’ani ta...
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewar, ba’a yi wa shugaban kasa Muhamamdu Buhari adalci ba, kan shuka mara ma’ana da ake wa shugaban kasa Muhamamdu daban-daban...
Kungiyar ma’aikatan kwadago ta kasa NLC ta bukaci hukumar zabe ta kasa INEC da ta tabbatar da an gudanar da sahihin zabe a jihohi shida da...
Rundunar ‘yan sandan jihar kano ta tabbatar da mutuwar Dan Kasar Lebanon din nan da masu garkuwa da mutane suka sace lokacin da suke tsaka da...
Hukumar zabe mai zaman kata ta kasa INEC a halin yanzu na baiwa ‘yan takarar da suka ci nasara a babban zaben shugaban kasa da aka...
Gwamnatin tarayya zata baiwa manoman Audiga fiye da dubu dari 100 tallafin bunkasa harkokin noman su karkashin shirin babban bankin nageriya a wannan shekarar ta 2019....
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kogi ta kama mutum 52 da ta zarge sun haddasa tashin-hankali a ranar 9 ga watan da muke ciki na Maris wanda...
Shugaban kasa Muhamamdu Buhari ya ce ya girigiza matuka da jin labarin mutuwar mutane 18 ciki har da dalibai, sanadiyar rushewar ginin mai hawa3 dake yakin...
Kimanin mutane 18 ne suka rasa rayukansu a yayin da wani gini mai hawa hudu ya rufto a yankin Island da ke jihar Ikko inda kimanin...
Shalkwatar rundunar ‘yan sanda ta kasa musanta rade-raden da ake yadawa kan sauyawa kwamishinan ‘yan sandar jihar Kano Mohammad Wakili wurin aiki ba gaskiya ba ne....