Farfelan jirgin shalkwabta mallakin rundunar sojin sama na kasar nan ya felle kan wani hafsan sojin sama a garin Bama da ke jihar Borno. Rahotanni sun...
Kungiyar masu noman shinkafa ta kasa (RIPAN) ta ce cikin watanni uku da suka gabata an yi fasakwaurin shinkafa zuwa cikin kasar nan da ya kai...
Shugaban karamar hukumar Wukari a jihar Taraba Mr. Daniel Adi, ya ce, mutane goma sun rasa rayukansu sakamakon wani rikici da ya barke tsakanin kabilun Tivi...
Hukumar rabon arzikin kasa (RMAFC), ta ce nan gaba kadan ba da dadewa ba, za ta fara bincikar bankuna game da harajin da ake karba akan...