Gwamnatin tarayya ta gargadin masu rike da sarautar gargajiya a jihar Zamfara da sauran al’ummar jihar da kada su bawa ‘yan ta’addar yankin mafaka, kasancewar hakan...
Kungiyar malaman kwalejojin fasaha da kimiyya ta kasa ASUP tayi barazanar tafiyar yajin aikin gargadi na mako guda, sakamakon abinda ta kira na gaza biya mata...
Wasu ‘yan fanshi da makami sun kashe mutane bakwai a wani bankin kasuwanci da ke garin Ido-ani a yankin karamar hukumar Ose a jihar Ondo. ...