Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada tabbacin gwamanatin sa baza ta gajiya ba wajan kwato ragowar yan matan chibok dake tsare a hannun yan boko haram....
Mai rikon mukamin daraktan ayyukan na hukumar tace fina-finai ta kasa NFVCB Mrs Bola Athar ta ce hukumar ta kwace fina-finan batsa da wasu su Karin...
Daya daga cikin Dattijan Naheriya Malam Abdurrahman Umar Dikko ya ce, amfani da manyan bindigu da ‘yan ta’adda ke yi wajen aikata ta’asa a kan manyan...
Ministan tsaron Najeriya Burgediya janar Mansur Dan Ali mai ritaya, ya ce, furicinsa na cewa wasu daga cikin masu rike da Masarautun Gargajiya a jihar Zamfara...
Sarkin Rano Alhaji Tafida Abubakar ya ce, akwai bukatar masu rike da sarautun gargajiya su hada hannu da shugabannin makiyaya domin dakile rikici tsakanin makiyaya da...