Hukumar yaki da fasakwauri ta kasa wato CUSTOM ta kama wata motar dakon kaya makare da maganin tari na Codeine wanda darajar kudin su ya kai...
Dakarun kasa da kasa da ke aikin samar da tsaro a yankin arewa maso gabashin kasar nan sun kashe mayakan Boko haram guda talatin da tara,...
Majalisar zartarwa ta kasa ta amince da baiwa shirin manufofin harkokin sufuri na jihar Lagos bashin Dala miliyan 20 wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoran...