Masu sauraron shirin Al-Azkar barkan mu da haduwa da ku, a cikin shirin na yau Juma’a 05-04-2019. Wannan sashen ne ya fi amfanar ku a cikin...
Majalisar dinkin duniya ta ce kaso biyu cikin uku na mutanen da su ka yi fama da matsanancin yunwa a shekarar da ta gabata sun fito...
Lamarin dai yafaru a unguwar Kawaji inda matashin maisuna Umar yarasa ransa lokacin da aka sameshi da wani batirin mota da daddare Mahaifin matashin mai suna...
Yayin da yanzu haka aka samu canjin yanayi daga sanyi zuwa zafi a nan jihar Kano, cutuka masu alaka da yanayin zafi na kara ta’azzara. Cutar...
Zamu dauki mataki akan jami’anmu dake hada kai da ‘yan siyasa -Hukumar kula da shige da fice Kwanturola Janar na Hukumar Kula da Shige da Fice ta...
Hukumar gudanarwa ta Freedom Radio da Dala FM Kano, sun shiryawa ma’aikatansu horo a kan yadda za su rika wallafa labarai a kan shafukan yanar gizo...
Rundunar’yan sanda ta jihar Kano ta ce za ta cigaba da tsaftace jihar Kano ta hanyar cigaba da kame masu hannu wajen aikata sha da sayar...
Acikin shirin Muleka Mu Gano na jiya Litinin 01-04-2019 mun kawo muku rahoto na musamman akan bikin ranar zolaya ta duniya wadda aka fi sani April Fool...
Hukumar kidaya ta kasa NPC ta ce a halin yanzu galiban tsayin ran da ‘yan Najeriya suke samu ba ya wuce shekaru 52 a duniya. Mai...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce tana dakon hukuncin da babbar kotu zata yanke kan zaben fida gwani na jam’iyyar APC dake...