Kungiyar ba da agaji ta Red Cross ta bayyana bukatar dake akwai wajen mutane su rinka shigowa ana damawa dasu a yayin gudanar da ayyukan su....
Sabon shugaban kungiyar dalibai ‘yan asalin jihar Kano NAKSS reshen jami’ar Bayero a nan Kano Kwamred Musa Usman Sani, ya jaddada kudurin sa na kawo karshen...
Majalisar dokokin jihar Kano ta sahale ga gyaran dokar masarautu ta jihar Kano wadda ta amince da kafa sabbin Sarakunan yanka masu daraja ta daya a...
Gwamnatin jihar Jigawa ta rage wa ma’aikatan jihar lokacin aiki na awanni 2 a yayin watan azumin Ramadana mai girma na wannan shekara ta 2019. Mai...
Shugaban kasa Muhamamdu Buhari ya ce yana sane da nauyin da ke wuyan sa yana mai yin alkawarin cewa ba zai baiwa ‘yan Najeriya kunya ba,...